BUDE ZUCIYATA (41)
1. Bude zuciyata In ga nufinka sosai In gane aikinka Da nauyin zuciyarka Ka da in yi ta ragwanci Ko in hana amfani da ni 2. Bude idanuna Su zama irin naka Dawwamamiyar gani Ubangiji shi na ke so Kar n’gan mutum kamar itace Ko in janye daga aikinka --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. Enlarge my heart O Lord That I may rightly perceive; Help me to understand What the true burden of the Lord is; That I My not slack any more Nor withhold myself from Holy use. 2. Perfect my sight O Lord Help me to see as you see; Right values for eternal things Lord give me cause my eyes to see; That I see not men as trees, Nor lose sight of my duty and call CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE