ALLAH TAIMAKONMU A DA


 1. Allah taimakonmu a da
Begen kwanan gaba
Mai tsaremu daga hari
Gida madawwami

2. A cikin inuwarka ne
Tsarkaka ke zaune
Ikonka ya isa tsaro
Mun bada gaskiya

3. Kamin tuddai su tsaya can
Ko duniya kuma
Har abada kai Allah ne
Zamanin zamanai

4. Shekara dubu gareka
Kamar yini guda
Dare mai wucewa take
Kamin rana ta zo

5. Lokaci na ta wucewa
Da ya’yan mutane
An manta kamar mafarkai
A wayewar gari

6. Allah taimakonmu a da 
Begen kwanan gaba
Bishemu har mu isa can 
Gida madawwami. 

-----------------------------------------------------------------------------------------------

1. O God, our help in ages past,
Our hope for years to come,
Our shelter from the stormy blast,
And our eternal home,

2. Under the shadow of Thy throne 
Thy saints have dwelt secure;
Sufficient is Thine arm alone, 
And our defense is sure.

3. Before the hills in order stood, 
Oh earth receive her frame,
From everlasting Thou art God, 
To endless years the same

4. A thousand ages in Thy sight 
Are like an evening gone,
Short as the watch that ends the night 
Before the rising sun.

5. Time, like and ever rolling stream,
Bears all its sons away
They fly forgotten, as a dream
Dies at the opening day.

6. O God, our help in ages past, 
Our hope for years to come,
Be Thou our guard while troubles last 
And our eternal home.


Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)