BA KOME TSAKANI


1. Ba kome tsakani na da Mai-Ceto
Ko mafarki na duniyan nan
Na bar anni’shuwar zunubi
Yesu nawa ba kome kuma

Ba kome tsakani na da Mai-Ceto
Domin in sami albarkunsa
Ba abin da zai hana jinkansa
Hanya sarai, ba kome a kai

2. Ba kome kamar kayan duniyan nan
Halaya masu kama da kyau
Zuciyata ba zai taba kauce
Yesu nawa ba kome kuma

3. Ba girmankai, babu fahariya
Jiki, aboki babu ciki
Komen tsanani da na ke samu
Na kudurta ba kome kuma

4. Ba kome ko jaraba mai zafi
Ko duniya na gaba da ni
Da addu’a da jimrewa mai yawa
Nasara ne ba kome kuma

---------------------------------------------------------------------------------------------------------

1. Nothing between my soul and the Saviour,
Naught of this world’s delusive dream;
I have renounced all sinful pleasure,
Jesus is mine; there’s nothing between.

Nothing between my soul and the Saviour,
So that His blessed face may be seen;
Nothing preventing the least of His favour,
Keep the way clear! Let nothing between.

2. Nothing between, like worldly pleasure,
Habits of life though harmless they seem,
Must not my heart from Him ever sever
He is my all there’s nothing between.

3. Nothing between like pride or station
Self or friend shall not intervene;
Tho’ it may cost me much tribulation
I am resolved there’s nothing between

4. Nothing between e’en many hard trials,
Tho’ the whole world against me convene,
Watching with prayer and much self-denial
I’ll triumph at last, with nothing between


CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE


Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)