KAI DA KALMARKA NE
1. Kai da kalmarka ne
Ikon duhu sun ji
Suka gudu
Ka ji addu’armu
Duk in da bishara
Bai nuna haskenta
Ka haskaka.
2. Kai da ka kawo nan
Da fikafikanka
Warkarwarka
Da lafiyar zuci
Warkar da makafi
Ga dukan mutane
Ka haskaka
3. Ruhun gaskiya, kauna
Kurc’ya mai bada rai
Zo da sauri
Shawagi kan ruwa
Kawo fitilarka
Cikin bakin duhu
Ka haskaka
4. Uku cikin daya
Murfuniya mai kyau
Kauna, iko
Kamar tekun duniya
Na bulbulo kawai
Duk da girman duniya
Ka haskaka
---------------------------------------------------------------------------------------------------
1. Thou whose almighty word
Chaos and darkness heard
And took their flight
Hear us we humbly pray
And where the gospel day
Sheds not its glorious ray
Let there be light
2. Thou who didst come to bring
On Thy redeeming wing
Healing and sight
Health to the sick in mind
Sight to the inly blind
O now to all mankind
Let there be light
3. Spirit of truth and love
Life-giving holy Dove
Speed forth Thy flight
Move on the waters’ face
Bearing the lamp of grace
And in earth’ darkest place
Let there be light
4. Blessed and holy Three
Glorious Trinity
Wisdom love might
Boundless as ocean’s tide
Rolling in fullest pride
Through the earth far and wide
Let there be light
Comments
Post a Comment