GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)
1. Babban Likitarmu na nan
Yesu mai juyayinmu
Kalma mai ta’aziya ne
Mun ji a bakin Yesu
Mala’iku na rairawa
Suna mai dadin kira ne
Suna mafi dadi kuwa
Sunan Yesu Kristi
2. An yafe zunubanka duk
Ka ji muryar Mai-Ceto
Je ka sama da salama
Ka yi mulki da Yesu
3. Daukaka ga Yesu mai rai
Na gaskata yanzu kuwa
Ina son sunan Mai-Ceto
Ina son sunan Yesu
4. Suna mai korar duk tsoro
Babu sai sunan Yesu
Na ji dadinsa kamar me
Suna mai darajar nan
5. Yan’uwa amsa wakarsa
Ku yabi sunan Yesu
Yar’uwa tada muryarki
Don raira sunan Yesu
6. ‘Yan yara da manya duka
Masu kaunar sunansa
Su amsa kiran alheri
Su yi rayuwar Yesu
7. Idan mun isa mulkinsa
Mu ka ga Almasihu
Wakarmu gaban kursiyi
Wakar sunan Yesu ne
----------------------------------------------------------------------------------------------
1. The Great Physician now is near,
The sympathizing Jesus;
He speaks the drooping heart to cheer,
Oh, hear the voice of Jesus.
Sweetest note in seraph song,
Sweetest name on mortal tongue
Sweetest carol ever sung:
Jesus! Blessed Jesus!
2. Your many sins are all forgiven;
Oh, hear the voice of Jesus!
Go on your way in peace to heaven,
And wear a crown with Jesus.
3. All glory to the risen Lamb!
I now believe in Jesus;
I love the blessed Saviour’s name
I love the name of Jesus.
4. His name dispels my guilt and fear,
No other name but Jesus;
Oh, how my soul delights to hear,
The precious name of Jesus.
5. Come, brethren, help me sing His praise,
Oh, praise the name of Jesus!
Come, sisters, all your voices raise,
Oh, bless the name of Jesus.
6. The children, too, both great and small,
Who love the name of Jesus,
May now accept the gracious call
To work and live for Jesus.
7. And when to the bright world above
We rise to see our Jesus,
We’ll sing around the throne of love
His name, the name of Jesus.
CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE
Comments
Post a Comment