BANI HALIN KIRKI
1, Bani halin kirki, da hakuri kuma
Kamunkai kamar na, Ubangiji
Zuc’yar tawali’u, juyayi da kauna
Cikin dukan abu, kamar Yesu.
2. Bani wadar zuci, in sami gamsuwa
Ai na Yesu yafi, karfin nawa
Bani ta’aziya, da taimako kuma
Cikin dukan abu, kamar Yesu.
3. Bani kwazo mai kyau, muddin aikinka ne
Marmari, soyayyar abin sama
Kaunar adalcinka, kiyayyar zunubi
Cikin dukan abu, kamar Yesu.
4. Bani bangaskiya, dogara gareka
Bani farinciki, cikin Yesu
Rai madawwami kuwa, da kambin daukaka
A karshen kome fa, kamar Yesu.
---------------------------------------------------------------------------------------------
1. Grant me a gentle heart, Soul calm and fixed on Thee
Behaviour wholesome like, Jesus my Lord
Patience and humble heart, compassion and flowing love
In all I am and do, resembling Christ
2. Grant me a content soul, whate’er my lot mayl be
T’will be less a coming down, than Jesus did
Restore and comfort me, support amd help my soul
In all I am and do, to be like Thee
3. Grant zeal and passion deep, once its your cause I face
Concern and strong desire, for eternal things
Righteousness may I love, iniquity may I hate
In all I am and do, to follow Christ
4. Grant me a trust and faith, that I may hope on Thee
Grant Lord a joy of heart, that comes from Christ
Grant me the spirit of life, may I with glory crown
When all is said and done, to be like Christ
CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE
Comments
Post a Comment