WANNAN DARE MAI TSARKI


1. Wannan dare, mai tsarki ne!
Kome tsit, sai haske
Kewaye da uwa da kuma da
Ga sarki Yesu kwance a komin
Huta cikin salama
Huta cikin salama

2. Wannan dare, mai tsarki ne!
Makiyaya na tsaro
Sai ga haske daga samaniya
Mala’iku suna “Halleluyah”
An haifi Mai Ceto
An haifi Mai Ceto

3. Wannan dare, mai tsarki ne!
Ga kaunar Dan Allah
Haske mai tsarki na haskakawa
Tare da alheri mai fansarmu
Yesu Mai Ceto ya zo
Yesu Mai Ceto ya zo

----------------------------------------------------------------------------------------------

1. Silent night! Holy night!
All is calm, all is bright
’Round you virgin mother and child!
Holy infant so tender and mild,
Sleep in heavenly peace
Sleep in heavenly peace.

2. Silent night! Holy night!
Shepherds quake at the sight!
Glorious stream from heaven afar,
Heavenly hosts sing “Alleluia!
Christ the Saviour is born!
Christ the Saviour is born!”

3. Silent night! Holy night!
Son of God loves pure light
Radiant beams from Thy holy face
With the dawn of redeeming grace
Jesus Lord at Thy birth!
Jesus Lord at Thy birth!

CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE

Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)