BABBAN RANA
1. Babban rana, na zabe ka
Ya Yesu, Ubangiji na
Zuciyata, na ta murna
Na bayyana Shi ko’ina.
Babban rana ne yau
Yesu ya wanke zunubi
Ya ce in yi tsaro, addu’a
Ina murna kullayaumi
Babban rana ne yau
Yesu ya wanke zunubi.
2. An gama aikin cetona
Ni na Yesu, shi ma nawa
Ya ja ni, ina ta binsa
In shaida shi a ko’ina
3. Huta ya zuciyata yau
A kan wannan alkawari
Kar ka sake barin Yesu
Manne masa har abada
4. A sama ga wa’adina
Zan sabonta kullayaumi
Har zuwa cikin kabari
Zan rike wannan wa’adi
---------------------------------------------------------------------------------------------
1. O happy day! That fixed my choice
On Thee, my Saviour and my God;
Well may this glowing heart rejoice,
And tell its raptures all abroad.
Happy day, happy day,
When Jesus washed my sins away!
He teaches me to watch and pray;
And live rejoicing every day.
Happy day, happy day,
When Jesus washed my sins away!
2. ‘Tis done! The great transaction’s done!
I am my Lord’s, and He is mine;
He drew me, and I followed on,
Charmed to confess the voice divine.
3. Now rest, my long-divided heart;
Fixed on this blissful center, rest;
Nor ever from thy Lord depart,
With Him of every good possessed.
4. High heaven that heard the solemn vow,
That vow renewed shall daily hear;
Till in life’s latest hour I bow,
And bless in death a bond so dear.
CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE
Comments
Post a Comment