IN ZAMA KAMAR YESU


1. In zama kamar Yesu, cikin tawali’u
Ba wanda ya ji maganar, bacin rai bakinsa.

2. In zama kamar Yesu, addu’a tukuru
A kan dutse a kadaice, ya sadu da Uba.

3. In zama kamar Yesu, ba ya yin ramuko
Da duk kiyayya da sun yi, bai ko bude baki

4. In zama kamar Yesu, cike da nagarta
A bada shaida na cewa, na yi kokari kuwa.

5. In zama kamar Yesu, da jinkai ya kira
Yara su zo wurinsa, ya albarkacesu.

6. Kamannin nan da saura, a bayyane yake
Yesu ba ni alheri, in zama kamarka. Amin

---------------------------------------------------------------------------------------------------------

1. I want to be like Jesus, in conduct humble, meek
No angry word is ever heard, Proceeding from His lips

2. I want to be like Jesus, In deep persistent prayer
On to the mount alone He went, communing with the Lord

3. I want to be like Jesus, He once never revenge
Though painful the hostility, Of sinners against Him

4. I want to be like Jesus, who went on doing good
It might be said concerning me, He did what he could do

5. I want to be like Jesus, who mercifully said.
Let little children come to me, I want to heed his call

6. I’m yet to be like Jesus, How obvious this has been
My plea is grace from Christ my Lord, Oh make me be like You


CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE

Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)