AKWAI KORAMAR JININ NAN


1. Akwai koramar jinin nan
Daga kirjin Yesu
Mai zunubi ya moreta
Ya zama fari fat

2. Barawon can ya yi murna
Da wannan koramar
Ni mai zunubi kamarsa
Jinin nan ya wanke

3. Na amince da koramar
Ya kawo warkarwa
Wakar fansa shi na ke yi
Zan yi har abada

4. Can zan raira mafi dadi
Na ikon cetonka
Sa’ad da harshen nan nawa
Ya shiga kabari.

----------------------------------------------------------------------------------------------


1. There is a fountain filled with blood,
Drawn from Emmanuel’s veins,
And sinners plunged beneath that flood
Lose all their guilty stains.

2. The dying thief rejoiced to see
That fountain in his day;
And there may I thought vile as he,
Wash all my sins away.

3. Ever since by faith I saw the stream
Thy flowing wounds supply,
Redeeming love has been my theme,
And shall be till I die.

4. Then in a nobler, sweeter song
I’ll sing Thy power to save,
When this poor lisping, stammering tongue
Lies silent in the grave.


CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE

Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)