AN FANSHE NI


1. An fanshe ni na shaida haka
An fanshe ni da jininsa
An fashe ni da jinkan Yesu
Ni dansa har abada ne

Fansa, fansa
Da jinin dan ragon Allah
Fansa, fansa
Ni dansa ne har abada

2. An fanshe ni ina ta murna
Na kasa bayyana wannan
Na san cikin hasken zatinsa
Zan kasance kuwa koyaushe

3. Na tuna Yesu Mai Fansata
Na yi nazari duk yini
Sai kuwa na yi ta yin waka
Wakar kaunarsa na ke ta yi

4. Na san zan gan Shi cikin sama
Sarki, Shi masoyi nawa
Shi ya bi da dukanm tafarki
Ya bani waka da dare

---------------------------------------------------------------------------------------------

1. Redeemed, how I love to proclaim it
Redeemed by the blood of the Lamb
Redeemed through His infinite mercy
His child and forever I am.

Redeemed, redeemed
Redeemed by the blood of the Lamb
Redeemed, redeemed
His child and forever I am

2. Redeemed, and so happy in Jesus
No language my rapture can take
I know that the light of His presence
With me doth continually dwell.

3. When I think of my blessed redeemer
I think of Him all the day long
I sing for I cannot be silent
His love is the theme of my song.

4. I know I shall see in His beauty 
The King in whose law I delight
Who loving me guards every footstep
And gives me a song in the night.

CLICK HERE TO LISTEN TO TUNE

Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)