Daukaka ga Allah


1. Daukaka ga Allah don ayyukansa
Ya ba mu dansa don ya yi kaunarmu
Hadaya ta sulhu domin zunubi
Ya bude kofar rai ga duk mai shiga

Yabe shi, yabe shi, bari duniya ya ji
Yabe shi, yabe shi, mu yi ta yin murna
Ku zo wurin Uba ta wurin dansa
Daukaka ga Allah don ayyukansa

2. Fansarsa cikakke da jinin Yesu
Alkawari ga duk mai ba da gaskiya
Mugun mai zunubi da ya gaskata
Nan take gun Yesu an yafe masa

3. Ya koya mana manyan ayyukansa
Farinciki mai girma cikin Yesu
Amma cikin sama zai kuwa fi haka
Tafiya, mamaki in mun ga Yesu

To God be the glory!
1. To God be the glory! great things He has done!
So loved He the world that He gave us His son,
Who yield His life an atonement for sin,
And opened the life-gate that all may go in.

Praise the Lord! Praise the Lord!
Let the earth hear His voice!
Praise the Lord! Praise the Lord!
Let the people rejoice!
Oh, come to the Father, through Jesus the son:
And give Him the glory! Great things He has done!

2. Oh, perfect redemption, the purchase of blood!
To every believer the promise of God;
The vilest offender who truly believes
That moment from Jesus a pardon receives.

3. Great things He has taught us, great things He hath done,
And great our rejoicing through Jesus the son:
But purer and higher and greater will be
Our wonder, our transport, when Jesus we see.

Comments

  1. I am blessed this morning by this new Hausa version of this hymn which follows the wording of the English. Thanks and God bless you.

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)