NA YABE KA YA MAI CETO

1.Na yabe ka ya Mai ceto 
Kaunarka ke iza ni
Ka cece ni ka cika ni
In zama magudana

Magudana Ubangiji
Amma cike da iko
Na fitowa kana mora
Koyaushe a koina

2. Magudana mai albarka
Ga zukata mai kishi
In fadi ceto cikakke
Sakon kauna ta Yesu

3.Ubangiji ka  cika ni
Santalinka mai tsabta
Da ikonka daga sama
Umurnin alherinka

4. Ikonka na ceto daga
Zunubi, mutuntaka
Ka cece ni, mallake ni
Ubangiji ka shigo 

5. Yesu cika ni da Ruhu
Zuciya mallakarka
Mabulbullar ruwa mai rai
Ya fito daga ciki

-----------------------------------------------------------------------------------------------

1. How I praise Thee, precious Saviour,
That Thy love laid hold of me;
Thou hast saved and cleansed and filled me,
That I might Thy channel be.

Channels only, blessed master,
But with all Thy wondrous power 
Flowing through us Thou canst use us
Every day and every hour.

2. Just a channel, full of blessing,
To the thirsty hearts around;
To tell out Thy full salvation,
All Thy loving message sound.

3. Emptied that Thou shouldest fill me,
A clean vessel in Thine hand;
With no power but as Thou givest
Graciously with each command.

4. Witnessing Thy power to save me,
Setting free from self and sin;
Thou hast bought me to possess me:
In Thy fullness, Lord, come in.

5. Jesus fill now with Thy Spirit 
Hearts that full surrender know;
That the streams of living water
From our inner man may flow.

Comments

Popular posts from this blog

ALMASIHU HASKEN DUNIYA

DOGARA GA SUNAN YESU

GA BABBANNN LIKITARMU NAN (61)