Posts

BUDE ZUCIYATA (41)

1. Bude zuciyata In ga nufinka sosai In gane aikinka Da nauyin zuciyarka Ka da in yi ta ragwanci Ko in hana amfani da ni 2. Bude idanuna Su zama irin naka Dawwamamiyar gani Ubangiji shi na ke so Kar n’gan mutum kamar itace Ko in janye daga aikinka  --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. Enlarge my heart O Lord That I may rightly perceive; Help me to understand What the true burden of the Lord is; That I My not slack any more Nor withhold myself from Holy use. 2. Perfect my sight O Lord Help me to see as you see; Right values for eternal things Lord give me cause my eyes to see; That I see not men as trees, Nor lose sight of my duty and call CLICK  HERE TO LISTEN TO TUNE

BANI WAHAYINKA

1. Bani wahayinka, ya Yesuna Kar kome ya cika ni sai dai Kai Cikin nazari dare ko rana Barci ko falka zatinka nawa 2. Bani hikima cikin kalmarka In zamna da Kai, Kai tare da ni Kai Ubana, ni kuma vanka Zauna cikina, ni cikinka kuwa 3. Bani garkuwa, taqobin yaqi Martaba naka da farinciki Kai mai tsarona, ganuwa mai tsayi Kai mai mulki, Ikon iko na 4. Bana neman duk’ya ko yabon mutum Kai ne gadona fa, yau da kullum Kai kavai ne fa cikin zuciyata Sarki na sama Kai dukiya na. 5. Sarki na sama, ka rinjayo ni Kai ni can sama tare da murna Zuciyar, zuciyarta cikin duk kome Zama waha’yina, Mai Mulki duka --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. Be thou my vision, O Lord of my heart Naught be all else to me, save that thou art Thou my best thought by day or by night, Waking or sleeping, thy presence my light 2. Be Thou my vision and Thou my true word; I ever with Thee and Thou with me Lord Tho...

KUKA BA YA CETO (196)

1. Kuka ba ya ceto Komen yawan hawaye Ba zai kori tsoro ba Ba zai shafe zunubi Kuka ba ya ceto. Yesu ya yi kukana   Wahala kan gicciye   Ya kubutar da ni fa   Shi kadai Mai-Ceto 2. Aiki ba ba ya ceto Kome tsabtan ayyuka Tunani da marmari Ba zai ceci rai na ba Aiki ba ya ceto. 3. Jira ba ya ceto Na cika da zunubi Na ji kukan jikansa In na jira zan mutu Jira ba ya ceto. 4. Addu’a ba ya ceto Komen yawan addu’a Ba zai shafe zunubi Ba zai biya bashi ba Addu’a ba ya ceto. 5. Bangaskiya na ceto In gaskanta da Dansa Da aikin da shi ya yi Zan gudu zuwa gunsa Bangaskiya na ceto --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. Weeping will not save me; Though my face were bathed in tears, That could not allay my fears, Could not wash the sins of years: Weeping will not save me. Jesus wept and died for me; Jesus suffered on the tree; Jesus waits to make me free; He alone can ...

KAR HA FAVI CIKIN JARABA (182)

1. Kar ka fadi cikin, jarabar shaidan Kowane nasara, gaba zai kai ka Ci gaba da yaki, ka ki sha’awa Kana duban Yesu, zai fishe ka kuwa Roki Yesu ya ba ka, karfi da ta’aziya Shi ne zai taimakeka, zai fishe ka kuwa 2. Zama da mugaye, zunubi ne fa Fajirai na daukan, sunansa banza Ka zama natsatse, mai kirki kuma Kana duban Yesu, zai fishe ka kuwa 3. Mai nasara na da, kambi gun Allah Da bangaskiya za mu, ci nasara dai Shi Mai Cetonmu zai, ba mu qarfinsa Kana duban Yesu, zai fishe ka kuwa --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. Yield not to temptation for yielding is sin; Each victory will help you some other to win; Fight manfully onward dark passions subdue, Look ever to Jesus, He’ll carry you through. Ask the Saviour to help you, Comfort, strengthen, and keep you; He is willing to aid you, He will carry you through. 2. Shun evil companions bad language disdain, God’s Name hold in reverence,...

IDAN GUGGUWAR RAYUWA (179)

1. Idan gugguwar rayuwa sun tashi Zuciya ta baci ka damu kwarai Yi lissafin albarkunka, kidaya Za ka sha mamaki da alherinsa.   Yi lissafi ka kidaya su Yi lissafin kyautar Allahnmu Yi lissafi, ka kidaya su Za ka sha mamaki da alherinsa 2. Nauyin kaya sun nakasa da ranka Ko gicciyen nan ta yi maka nauyi Yi lissafin albarkunka don shakka Za ka yi ta waka kullayaumi fa. 3. Idan ka dubi wadatar wadansu Ka tuna alkawarin wadatarsa Yi lissafi sun fi gaban tunani Ladanka a sama da gida mai kyau. 4. Don haka ko cikin gwagwarmaya ne Kada ka karaya, don Allah na nan Mala’iku su ma za su taimaka Ta’aziya zuwa qarshen hanyarka. --------------------------------------------------------------------------------------------------------- 1. When upon life’s billows you are tempest-tossed, When you are discouraged thinking all is lost, Count your many blessings name them one by one, And it will surprise you what the Lord hath done. Count… your blessings, name them one b...